Duniya

Jam’iyya mai mulki a Koriya ta Kudu ta zabi tsohon Firaminista a matsayin sabon dan takarar shugaban kasa

Jam'iyyar People Power Party (PPP) ta kira taron gaggawa don fara shirin soke Kim a matsayin dan takarar jam'iyyar.

Daga Fadeelah Omar Abdulmalik

Jam’iyya mai mulki a Koriya ta Kudu ta maye gurbin dan takararta na shugaban kasa da tsohon Firaminista Han Duck-soo, kamar yadda kafafen yada labarai na cikin gida suka ruwaito a ranar Asabar.

An yanke wannan matsaya mai ban mamaki bayan tattaunawa tsakanin Han da jam’iyyar People Power Party (PPP), wadda tun da farko ta zabi Kim Moon-soo don tsayawa takara a zaben na wata mai zuwa, a cewar kamfanin dillancin labarai na Yonhap.

Jam’iyyar ta kira taron gaggawa don fara shirin soke Kim a matsayin dan takarar jam’iyyar. A ranar Lahadi ne ake sa ran jam’iyyar za ta bayyana matakin da ta dauka a hukumance. Kim ya soki matakin, inda ya kira shi “juyin mulki na tsakar dare.”

A ranar Asabar kuma an ba da rahoton cewa Kim ya shigar da korafin gaggawa ga wata kotun Koriya ta Kudu don hana shawarar da shugabannin PPP suka yanke. Tun da farko, Kim ya yi gargadin cewa zai dauki matakai na doka da na siyasa don adawa da matakin da jam’iyyar ta dauka na maye gurbinsa a matsayin dan takara.

Koriya ta Kudu za ta gudanar da zaben shugaban kasa ba tare da bata lokaci ba a ranar 3 ga watan Yuni bayan da kotun tsarin mulkin kasar ta tsige tsohon shugaban kasar Yoon Suk Yeol daga mukaminsa.

Jarida Radio

Barka da zuwa shafin Jarida Radio - Kafa Mai Inganci, domin samun labarai da dumi-dumi da zurfafa nazari da shirye-shiryen rediyo masu kayatarwa. Jarida Radio ba kawai dandalin labarai ba ne - murya ce ga al'umma.

Related Articles

5 Comments

  1. Access ChatGPT, Claude, Gemini Pro , Kling AI, LLaMA, Mistral, DALL.E, LLaMa & more—all from a single dashboard.

    No subscriptions or no monthly fees—pay once and enjoy lifetime access.

    Automatically switch between AI models based on task requirements.

    And much more … hamsterkombat.expert/AIIntelliKit

  2. Every day, websites like jaridaradio.com miss valuable traffic opportunities. Don’t let yours be one of them. Our smart traffic system is designed to boost visibility and bring highly targeted traffic to your site.

    Claim your 4,000 free visitors to experience the benefits firsthand. Then, expand to plans offering up to 350K visitors per month. It’s time to unlock your website’s true traffic potential. Get started here: https://ow.ly/mxzE50VycF9

  3. Hello there,

    Recently, we reached out to inquire about the accessibility features on your website.

    Did you know that over a billion people worldwide live with some type of disability? Imagine the untapped potential audience your website could reach.

    Poor web accessibility doesn’t just impact visually challenged users – it can frustrate and alienate some of your visitors. Slow load times, confusing navigation, and lack of alt text are just a few ways your website might be falling short.

    The consequences of inaccessible web design go beyond lost visitors. Watch to learn more –>https://www.waccessify.com/home

    Best,
    Rene

  4. Hi,

    Hey! My name is Vasily Kichigin, and I am excited to connect with you , Since 2015, I have worked with over 14,000 customers and completed more than 26,000 orders to help growth and mange socil Media accounts for
    My clients , I am super passionate about Instagram and eager to help you with every aspect of it.

    Over the years, I have worked with a diverse range of creators, small businesses, celebrities, and Fortune 500 companies here on Fiverr.

    If you have any questions, please feel free to send me a message via the link below , and I will be happy to help you!
    Click here to Chat ====> https://shorturl.at/hAu84

    See you there

    Regards

    Vasily Kichigin

  5. Hi, it’s Gordon Cole from The Mortgage Zapper.
    If the message in the subject line is for you, respond below.

    I understand this may be an imposition but I also understand this message may be good timing for you.

    If you want to know more about us and what we do go here:
    https://www.themortgagezapper.com/

    Fill in the form on the site and someone will get back to you ASAP.

    Call me or Jim at: 873-569-8459

    This could be the chance you were hoping for to solve your problem.
    Discretion Guaranteed.

    (Click here to opt out: https://forms.gle/UbaP5dfTYuiGGZRw7)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button