Volume
Offline Radio
Social
Networks
Yanzu Yanzu: (Rikicin APC) Bangaren Ganduje ya sha kaye yayin da Kotu ta yi watsi da buƙatar su.
01/13/2022 11:26 in Siyasa

 

Aliyu Samba

A ranar Alhamis ne wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta yi fatali da bukatar da bangaren jam’iyyar APC na Kano tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya shigar na a dakatar da zartar da hukuncin shugabancin jamiyya.

Jarida Radio ta ruwaito cewa Mai shari’a Hamza Muazu ya ki amincewa da bukatar tsagin na Gwamna Ganduje da ya zabi Abdullahi Abbas a matsayin shugaban jam'iyyar a Jihar Kano. 

Cikakken Rahoto na nan tafe......

 

Jarida Radio

13/1/2022

COMMENTS
Comment sent successfully!