Labarai
-
DuniyaMay 12, 20250 113
Indiya-Pakistan: Manyan jami’an soji za su yi magana a shirin tsagaita wuta
A yau litinin ne manyan jami’an soji daga Indiya da Pakistan za su tattauna cikakkun bayanai kan yarjejeniyar tsagaita wuta…
Read More » -
DuniyaMay 12, 20250 32
Jam’iyya mai mulki a Koriya ta Kudu ta zabi tsohon Firaminista a matsayin sabon dan takarar shugaban kasa
Jam'iyya mai mulki a Koriya ta Kudu ta maye gurbin dan takararta na shugaban kasa da tsohon Firaminista Han Duck-soo,…
Read More » -
NijeriyaMay 5, 20250 96
Shirin karin kudin wutar lantarki a Nijeriya – Ministan Wutar Lantarki
Yayin da al’ummar Nijeriya ke kokawa da tattalin arziki da sauye-sauye, Ministan Wutar Lantarki na Nijeriya, Adebayo Adelabu, ya sanar…
Read More » -
NijeriyaMay 5, 20250 74
Borno: Za a rufe sansanin ‘yan gudun hijira na Muna
Muna na daya daga cikin manyan sansanonin da ake tsugunar da ‘yan gudun hijira a daidai lokacin da ake fama…
Read More » -
NijeriyaMay 3, 20250 135
Zamfara: Sojojin Nijeriya Sun Kashe Manyan ‘Yan Ta’adda Biyar
Wannan arangamar dai ta yi sanadin fatattakar ‘yan tada kayar bayan da suka hada da wasu manyan ‘yan bindiga biyar…
Read More » -
NijeriyaApril 29, 20250 76
El-Rufai: Za mu iya cin nasara ba tare da gwamnoni ba
Wani jigo a hadakar jam’iyyun adawa da ke kunno kai, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa kungiyar ba ta bukatar…
Read More » -
NijeriyaApril 29, 20250 75
Jihar Edo: An dakatar da shugaban lafiya a matakin farko na jihar
Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, ya bayar da umarnin dakatar da babban sakataren hukumar kula da lafiya matakin farko…
Read More » -
NijeriyaApril 27, 20250 124
‘Yan Boko Haram Sun Kashe ‘Yan Banga Da Masu Aikin Itace a Jihar Borno
'Yan ta'addar Boko Haram sun kashe 'yan banga 2 da masu sana'ar sayar da itace guda goma a kauyen Bokko…
Read More » -
EnglishApril 22, 20250 32
Hisbah ta rushe wajen da aka ce sawun Ma’aiki ya fito a jihar Kano
Hukumar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani tarin taɓo da aka ce an ga sawun Annabi Muhammadu Sallallahu…
Read More » -
NijeriyaApril 21, 20250 31
Mayaƙan ISWAP sun tarwatsa gada a Yobe
Wasu da ake kyautata zaton mayaķan ISWAP sun tarwatsa wata gada da ta haɗa garin Ngirbuwa da garin Goneri na…
Read More »