-
Wasanni
Fanareti ya taimaka wa Real Madrid wajen fitar da Atlético daga gasar zakarun Turai
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta samu tikitin shiga gasar cin kofin zakarun turai bayan da ta doke abokiyar…
Read More » -
Nijeriya
Sojojin Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Jihar Filato
A ranar 15 ga Maris, 2025, dakarun Operation SAFE HAVEN sun yi wani gagarumin nasara inda suka kama wasu mashahuran…
Read More » -
Afirka
Mayakan Somaliya sun kai harin bam kan ayarin motocin shugaban kasar
Kungiyar ta’addancin nan ta Al Shabaab ta sanar da cewa, mayakanta sun kaiwa shugaban kasar Somaliya, Hassan Sheikh Mohamud hari,…
Read More » -
Afirka
‘Yan tawayen M23 sun fice daga tattaunawar sulhu da Congo
‘Yan tawayen M23 da ke samun goyon bayan Rwanda a ranar Litinin sun fice daga tattaunawar zaman lafiya da gwamnatin…
Read More » -
Nijeriya
Gwamna Yusuf yayi barazanar kwace gidaje a Kwankwasiyya, Amana, Bandirawo
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayar da umarnin zartarwa da ya umarci masu gidajen da ke rukunin…
Read More » -
Duniya
Isra’ila ta shirya tsagaita bude wuta a Gaza
fishin Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana a ranar Asabar din nan cewa Isra’ila a shirye take ta ci gaba…
Read More » -
Afirka
Rwanda ta yanke huldar diflomasiyya da Belgium
Rwanda ta ce a ranar Litinin din nan ta yanke huldar diflomasiyya da Belgium tare da korar dukkan jami’an diflomasiyyarsu,…
Read More » -
Afirka
Masar na asarar kudaden shiga na wata-wata kusan dala miliyan 800
Shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi ya fada a ranar litinin cewa kasarsa ta yi asarar kudaden shiga na mashigar…
Read More »