Duniya

Sabbin hare-haren Isra’ila a Gaza

Ministan harkokin wajen Isra’ila Gideon Saar a ranar Talata ya ce sabbin hare-haren da Isra’ila ta kai da suka kashe daruruwan Falasdinawa ba harin kwana daya ba ne, kuma za a ci gaba da kai hare-haren soji a Gaza nan da kwanaki masu zuwa.

Saar wanda ke magana a wajen wani taro da wata kungiya mai fafutukar kare hakkin Isra’ila ta AIPAC a birnin Kudus, ya ce sun sanar Amurka game da hare-haren da Isra’ila ke kaiwa kuma tana (Amurka) goyon bayansu.

Jarida Radio

Barka da zuwa shafin Jarida Radio - Kafa Mai Inganci, domin samun labarai da dumi-dumi da zurfafa nazari da shirye-shiryen rediyo masu kayatarwa. Jarida Radio ba kawai dandalin labarai ba ne - murya ce ga al'umma.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button